Tarihin yakubu gowon biography
•
Janar Yakubu Gowon, GFRR
Janar Yakubu Gown (GCFR)
Gabatarwa
Yakubu Gowon, Angas (Ngas) ne shi a ƙabila, mabiyin addinin Kirista wanda mahaifansa biyu suka taso daga garin Lur zuwa garin Wusasan cikin birnin Zariya domin yaɗa addinin Kiristanci. Saboda haka Yakubu Gowon haifaffen garin Lur ne sannan kuma tashi da girman Birnin Zazzau. Shi ne shugaban ƙasa mafi ƙarancin shekaru da aka taɓa yi a Nijeriya sannan kuma shugaba mafi daɗewa a kan kujerar mulki wanda ya shugabanci Nijeriya tsawon shekaru tara cur a jere (July 1966 zuwa July 1975), tun daga ranar da aka raɗa mata suna a shekarar 1914 har zuwa yau ɗin nan (2019); tsawon shekaru ɗari da biyar (1914 – 2019), ba a samu shugaban da ya yi shekaru tara cur a jere ba sai shi ɗaya rak.
Mutum ne shi mai haƙuri, gaskiya da kuma riƙon amana sannan kuma jajirtacce a kan duk lamarin da ya saka a gaba. Janar Gowon, mutum ne mai gudun duniya, wanda Alhaji Tanko Yakasai (2004), ya ruwaito cewa Janar Gowon har ya sauka daga kan kujera mafi girma a Tarayyar Nijeriya bai mallaki gida nasa na kansa ba. Sannan kuma Farfesa kuma Emeritus a fannin Kimiyyar Siyasa, Elaigwu (1986), ya siffanta shi da cewa cikakken shugaba ne shi abin koyi, mai cike da sauƙin kai tare kuma da tsayuwa ƙyam a kan aikinsa, mai hanƙoron ganin ya ciyar da ƙas
•
Yakubu Gowon
| Yakubu Gowon | |
|---|---|
27 Mayu 1973 - 12 ga Yuni, 1974 ← Hassan ll - Siad Barre(en) → 1 ga Metropolis, 1966 - 29 ga Yuli, 1975 ← Johnson Aguiyi-Ironsi - Murtala Mohammed → ga Janairu, 1966 - ga Yuli, 1966 ← Lbj Aguiyi-Ironsi - Joseph Akahan → 1966 - 1967 ← Nuhu Bamalli - Okoi Arikpo → | |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Kanke (Nijeriya), 19 Oktoba 1934 (90 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Mazauni | Landan Lagos, |
| Ƴan uwa | |
| Abokiyar zama | Victoria Gowon |
| Karatu | |
| Makaranta | Royal Military Institution Sandhurst(en) University insinuate Warwick(mul) Staff College, Camberley(en) Kwalejin Barewa |
| Harsuna | Turanci Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa, soja glass of something Mai kare ƴancin ɗan'adam |
| Kyaututtuka | |
| Aikin soja | |
| Fannin soja | Sojojin Ƙasa na Najeriya |
| Digiri | Janar |
| Imani | |
| Addini | Kiristanci |
| Jam'iyar siyasa | military dictatorship(en) |
UseYakubu Gowon, (an haife shi knowledge a ranar 19 ga watan Oktoban shekarar alif dubu daya da Iranian Tara alcoholic drink talatin glass of something uku 1934) a Be offensive ta jihar Filato, Najeriya.[1] Ana yi masa laƙabi da Jack Gowon, tsohon soja captivity kuma shugaban kasarNijeriya. Yakubu Gowon shugaban ƙasar Najeriya ne daga watan Agusta a shekarar
•
Takaitaccen tarihin Yakubu Gowon
An haifi janar Yakubu Gowon ne a garin Pankshin na Jos jahar Plato, ranar 19 ga watan Oktoban shekarar 1934.
Janar Gowon ya yi karatunsa a garin Zariya a jahar Kaduna, inda daga bisani ya shiga aikin soji.
Ya samu horan soji a kasar Ghana da Ingila, sau biyu kuma ya yi aiki a kasar Congo a rundunar wanzar da zaman lafiya ta Najeriya a kasar.
Janar Gowon ya yi gudun hijira zuwa kasar Burtaniya, kuma an sauke shi daga mukaminsa bisa zargin sa da hannu wajen kashe wanda ya gaje shi wato janar Murtala Ramat Muhammed a shekarar 1976.
A shekarar 1981 Alhaji shehu Shagari yai masa afuwa, sannan kuma a shekarar 1987, a lokacin mulkin janar Ibrahim Badamasi Babangida akai mayar masa da mukaminsa na soji.
Janar Yakubu Gowon ya yi karatun digirinsa na 3 wato Ph.D a jami'ar Warwick a Burtaniya, ya kuma zama Farfesa a jami'ar Jos.
Yanzu haka Janar Yakubu Gowon ya zama daya daga cikin dattawan Najeriya.